📚 ZAURAN TUNATARWA 📚
📚 ZAURAN TUNATARWA 📚
February 27, 2025 at 05:57 PM
NIYYAR YIN AZUMI " Niyyar yin Azumi kamar niyyar sauran ibada ce , saide ita niyya ba'a furtawa a baki a zuciya ake ƙudurewa ayi ta , Haka kuma a lokacin da aka gani Watan Ramadan a lokacin mutum zai yi niyyar yin Azumin sa ba sai lokacin da ya zo Sahur ba. Hadisi daga Manzon Allah ﷺ ya ce :" Duk wanda bai kwana da niyyar Azumi ba to ba shi da azumi." ( Sahihi Abi Dawud 2454 )
❤️ 👍 🙏 3

Comments