📚 ZAURAN TUNATARWA 📚
📚 ZAURAN TUNATARWA 📚
February 27, 2025 at 11:31 PM
*TAMBAYA* Idan mutum ya jima baya yin Azumi sai daga baya ya gane ya tuba ya zai yi da Azumin da bai yi ba na baya ??? Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano Hafizahullah
👍 1

Comments