DAN ANDY UPDATE ๐ฐ
February 21, 2025 at 01:49 PM
๐๐จ๐๐ค๐๐ญ ๐
๐ข ๐ก๐จ๐ญ ๐ฎ๐ฉ๐๐๐ญ๐ ๐ฅ:
An fara staking pocket fi, kamar yadda kuka gani a hoton nan sun bude staking kala 4;
โช๏ธDana wata 3, wanda za a sami APR 56% ( maโana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso hamsin da shida na sa) amma zaka biya kudin staking Ton 2.5.
โช๏ธDana wata 3, wanda za a sami APR 26% ( maโana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso ashirin da shida na sa) amma shi free ne ba gas fee.
โช๏ธDana wata 6, wanda za a sami APR 32% ( maโana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso talatin da biyu na sa) amma shi free ne ba gas fee.
โช๏ธDana Shekara 5, wanda za a sami APR 40% ( maโana duk abinda kayi staking zaka sami karin kaso arbaโin) amma zaka biya kudin staking Ton 2.49
Mafi karantar abunda mutum zai iya staking shi ne Switch 10.
Amma fa ni ba abinda zan yi staking a yanzu ๐
Dinyar makaho!
Kamar yadda bayani ya gabata cewa daga burning sai staking sai kuma listing dan haka kowanne lokaci za mu iya jin bayanin listing
Congratulations guys ๐๐
Dan Allah a sami wani jajirtaccen โdan baiwa