Sautul-Ulama
Sautul-Ulama
February 6, 2025 at 02:32 PM
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un, Allah Ubangiji Yayiwa Sheikh Ishaq Yunus Almadany Rasuwa A Yau Bayan Doguwar Jinya Dayayi. Muna Rokan Allah Ubangiji Ya Jikansa Da Rahama, Yamasa Sakamako Da Gidan Aljannatul Firdaus Ameen.
🙏 😢 👍 😂 ❤️ 102

Comments