Sautul-Ulama
Sautul-Ulama
February 12, 2025 at 11:28 AM
Assalamu Alaikum warahmatullah. Muna farin cikin Gayyatar Jama'ar cikin garin Abuja, zuwa wajen Muhadara da Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum zai gabatar Kamar Haka: KARATU NA FARKO: 🗓️ Laraba 12/February/ 2025 ⏰ Bayan Sallan Magriba 💎 Masallacin Darus Salam dake wuse 2 Abuja. 🎙️ Barka Da Zuwa Ramadan KARATU NA BIYU: 🗓️ Alhamis 13/February/ 2025 ⏰ Bayan Sallan Magriba 💎 Masallacin Annor dake wuse 2 Abuja. 🎙️ Ikhlasi Cikin Ayyuka Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaɗawa.
❤️ 2

Comments