Sautul-Ulama
February 13, 2025 at 02:12 PM
Assalamu Alaikum,
Alhamdulillah Cikin Yardar Allah Mun Samu Damar Sayan Dukkan Kayayyakinda Muka Nema Tallafin Yan Uwa Akai Wajen Daukan Tafsir Da Yadasu A Cikin Watan Ramadan Idan Allah Ya Kaimu.
Muna Kuma Kara Amfani Da Wannan Dama Wajen Godiya Ga Dukkanku Da Kuketa Turo Mana Gudunmuwowi Ta Dukiyoyinku Da Addu’oinku. Allah Ubangiji Ya Saka Maku Da Alheri, Ya Kuma Hada Fuskokinmu Duka A Gidan Aljannatul Firdaus Ameen.
👍
❤️
🙏
8