Sautul-Ulama
Sautul-Ulama
February 13, 2025 at 08:35 PM
Masha Allah, kusan mutane dubu takwas(8,000) suka samu kallan lecture dinda Sheikh Ahmad Guruntum ya gabatar a shafinmu na Facebook, amma sai dai daukar batayi kyau ba domin wayar tamu ba babba bace kuma camera din ba quality sosai. Muna rokan Allah ubangiji ya kawo mana wanda zai dauki nauyin sayan mana babbar waya ko ya bamu halin sayan wayar da kanmu mai camera dakeda quality mai kyau domin yadda masu kallo zasuji dadin irin wadannan lakcoci da zamu dinda kawo maku su kai tsaye(Live) akai akai. Muna rokan Allah ya sakawa Malam da alheri, muma Allah ya bamu ikon aiki da abinda muka saurara Ameen. Jazakumullah Khairan
❤️ 👍 🙏 31

Comments