Sautul-Ulama
February 25, 2025 at 02:16 PM
Mahadhara! Muhadhara!!
Masallacin Sautussunnah
Yana farin cikin gayyatar Al`umma Maza da Mata zuwa wajen Muhadhara Da Malamin mu
Dr Bashir Aliyu Umar OON
Zai gabatar
Mai Taken: Maraba da Watan Ramadhan
Rana: Laraba 27-8-1446 - 26-02-2025
Lokaci: Magrib zuwa Isha`i.
Wuri: Masallacin Sautussunnah Dake Layin Tunis Cresent Tudun Yola C,
Kano, Kano State
Sanarwa Daga PRO Durus Al-Furqan.
Masu gayyata T. M Yola charitable foundation
❤️
🙏
😮
12