Free TECHNICAL analysis
Free TECHNICAL analysis
February 10, 2025 at 08:42 AM
Profund account tsari ne me kyau da yake baka damar samun Capital na $5000 wanda zaka sayi account din akan $50. Bayan ka cinye account din zasu dawo maka da $50 dinki a sanda kayi withdraw na farko. Muna bayar da horo na musamman akan yadda ake tafiyar da Profirm account da RISK management din sa don gudun kar kaga kudi dayawa kayi BLOW na account din. Ka kalli waddann videos domin sanin yadda tsarin yake aiki: Youtube: https://youtu.be/dbp4N6VBdfg?si=LG68QUQqk4qoeypj Youtube: https://youtu.be/ZSNtQv-USu4?si=EBEMLofa-3OGex--
👍 1

Comments