
Free TECHNICAL analysis
February 14, 2025 at 04:35 PM
Exchanger CoinW na daga cikin exchangers masu KARFI da suke da tsare-tsare na bayar da BONUS da damar samun FREE money musamman idan kana TRADING a cikinta.
Indai kayi register kuma kayi KYC sannana kana TRADING a ciki to kullum ka dinga duba inda aka rubuta "Reward Hub" bangaren "My Reward" Bonus dinka ya nan yana jiranka.
Akwai kuma "lucky Hodl" indai ka shiga wajen ana bukatar kayi hodl na USDT ko BTC na kowwani adadin kudi to zaka iya samun BONUS na USDT mai yawa kama daga $10, $20 har zuwa $200.
Register now: https://www.coinw.com/en_US/register?r=2923269
Ka tabbatar kayi KYC domin cin moriyar CoinW
❤️
2