Darul Hadith Salafiyya
Darul Hadith Salafiyya
March 1, 2025 at 10:12 AM
Manzon Allah sirada amincin Allah shi tabbata agare shi yana cewa: Wanda ya ciyarda mai azumi toh lallai yana da lada irin na azumin da yayi. Sheikh Uthaymeen yake cewa: Zahirin hadisin yana nuna cewa in mutun ya ciyarda mai azumi koh da’ace da dabino daya neh toh lallai yana da irin ladan wanda ya ciyar.
❤️ 2

Comments