
https://nasreemdata.com
February 7, 2025 at 04:58 PM
Yadda ake samar da account lamba dan sanya kudi a wallet
👉 Ziyarci shafin yanar gizonmu: https://nasreemdata.com kuma shiga cikin dashboard ɗinka
Danna generate wallet Funding a dashboard dinka
👉 zaɓi ƙirƙirar lambar asusu mai ɗorewa(static account) kuma ka cika BVN ko NIN ɗinka, tare da cikakken suna da ranar haihuwa ingattacciya, sannan ka mikar.
Mun gode da zaben NASREEMDATA.🤗