https://nasreemdata.com
https://nasreemdata.com
February 11, 2025 at 06:38 PM
BABBAR MAGANA: Wannan takaddar ta nuna 1GB na MTN SME Data zai koma kusan dubu daya da wani abu (1k). A tsohon farashi Naira dubu 275,000 MTN suke bada sarin kowane 1TB inda 1GB yake kamawa 268.5 kacal, duk wanda kaga ya saida 1GB na SME kasa da Naira 268.5 to ya samu kati mai sauki ne wurin sarin Datar. A wannan takaddar kuma ta nuna 1TB zai koma miliyan 1,080,000 kowane 1GB zai koma Naira dubu daya 1,054. Muda muke sana'ar saida Data sai munfi kowa shiga damuwa idan wannan farashin ya zamo gaskiya, domin wallahi cinaki sai yaja baya sosai. Allah ya kyauta.

Comments