Jey Data
Jey Data
February 7, 2025 at 09:41 PM
Barka da Maraice Abokan Kasuwanci. Muna neman afuwa game da rashin tafiya data sadarwa ta MTN da Airtel yau. *Farashin Airtel da Glo* ze karu wanda saboda hakan ne sabis ɗin ya ke rashin tafiya. Za mu sanar daku sabon farashin na *Airtel da Glo* da wuri-wuri. Na gode da fahimtarku da ci gaba da Kasuwanci da *Jeydata* 🤝🤝

Comments