Imran Academy
Imran Academy
February 6, 2025 at 08:22 AM
Assalamu alaikum, Barka mu da wannan lokaci. Ga masu bukatar Qur'an Class muna Nan fa muna gunadar da classes Namu kowa ne weekend. Wanda ke bukatar Qur'an class ba weekend kawai ba ya muna magana 08021197010. Mun gode

Comments