Imran Academy
February 6, 2025 at 08:28 AM
Sannan muna muku tuni akan aikin alkhairi da zamu fara na gina Rijiya akwai bukatar gudunmawar ku. Mutun 3 sun hada mana N16,000.
Idan Kana bukatar bada gudunmawa ka mana magana 08021197010
🙏
1