Imran Academy
February 11, 2025 at 07:20 AM
A wani hadisi manzon SAW Yana cewa"ku Kawa ta wurin zaman ku da yin salati gare ni, yin salatin ku gareni haske ne gare ku ranan tashin alkiyama"da haka nake Jan hankalin ku yan uwa mu dage da yima annabi salati
Allah ya datar damu Amin
🙏
❤️
3