Imran Academy
Imran Academy
February 15, 2025 at 10:36 AM
Assalamu alaikum, muna muku tuni akan aikin alkhairi na ginar rijiya Yanzu haka munada 22,000 Allah saka alkhairi. Amin Idan kana so ka bada gudun mawa ka tura sako zuwa wannan number 08021197010
👍 1

Comments