Imran Academy
Imran Academy
February 17, 2025 at 02:09 PM
🌙 Imran Academy Ramadan Special: Hijabs at Discounted Prices! 🧕✨ Assalamu Alaikum ‘yan uwa mata, A matsayinmu na Islamiyya ta yanar gizo (Imran Academy), muna farin cikin sanar da ku cewa mun haɗa kai da wasu manyan masu sayar da hijabs domin kawo muku kyawawan hijabs a farashi mai rahusa! 🎉 ✅ Ingantattun hijabs da suka dace da suturar Musulunci ✅ Zababbun launuka da dinki na zamani ✅ Rangwame na musamman ga duk masu bibiyar Imran Academy 📢 PROMO: Ramadan Special Offer! 🎁 🛍️ Siyan guda 2 = 5% rangwame 🛍️ Siyan guda 3 ko fiye = 10% rangwame 📌 Wannan dama ce ta musamman ga masu bibiyarmu Kar ku bari ya wuce ku! 📲 Yi odarku yanzu ta WhatsApp: 👉 Shiga nan 08143441750 🔄 Ku turawa ‘yan uwa mata domin suma su amfana!

Comments