Imran Academy
Imran Academy
February 17, 2025 at 02:35 PM
Mun shirya yin ajiyar da ba Gara ba gund'a tare da dinbin Lada da alkhairai duniya da lahira Muna son mu taimaki al'ummar saulawa da rijiya domin sauka ka musu neman ruwa da Ramadan don suma suyi ibada cikin nutsuwa gudunmawa ku nada matukar muhimmanci ga wa yan Nan bayin Allah Ka/ki bada sadaka da kyakkyawan niyya, sannan ki yi tawassuli da ita. Jazakallahu Khairan. Allah Ya saka da alheri kuma Ya sa a mizanin ayyukanki. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum. Ga me bukatar taimakawa 08021197010
❤️ 1

Comments