Imran Academy
March 1, 2025 at 06:48 PM
Barka da Shan Ruwa daga Imran Academy!
Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa wannan azumi ya zama alheri a gare mu duka. Mun gode da kasancewarku tare da mu a Imran Academy. Allah ya ba mu ikon kammala watan cikin lafiya da ɗaukaka.
Ramadan Kareem!
🙏
2