BUK TV
BUK TV
June 12, 2025 at 12:22 PM
A yayin da ake tsaka da bikin Ranar Dimokradiyya a Najeriya, al’ummar jihar Gombe sun wayi gari da sabuwar dokar takaita zirga-zirgar babura daga ƙarfe 7:00 na yamma zuwa ƙarfe 6:00 na safe a duk faɗin jihar. https://www.facebook.com/share/p/1DyPAcptFf/

Comments