
ISA ALI AHMED
May 25, 2025 at 09:33 PM
KA DARAJA MUTANE UKU A DUNIYA
1. Dattijo.
2. Malami
3. lyaye
Ka tausayawa mutane uku
1. Tsoho
2. mace.
3. Yaro karami
Kada ka manta da Abu uku
1. Mutunci
2. addini.
3. Mutuwa.
Ka tsarkaka Abu uku
1. Jikinka
2. Tufafinka
3. Zuciyarka.
Kada ka daina Neman Abu uku
1. llimi
2. arziki.
3. Aljanna.
Kuma karka yi wasa da bautar allah Wato ibada aduk halinda ka tsinci