
Bz News 24/7
June 12, 2025 at 08:42 PM
Hakurin jiran sakamako
bayan aiki shine lokaci mafi
wahala a arayuwar dan adam!
Ananne da yawan mutane suke faduwa.
Karkayi Give up Malam a Komai mutum mai Manufa Nassararsa Tafi Zuwane da Kalubale mai Yawa!
👍
2