Abdullahi_Kurfi ⛏️📉🔥💰
Abdullahi_Kurfi ⛏️📉🔥💰
May 31, 2025 at 03:19 PM
Layeredge sun gyara allocation kila kaga sun rage ma ko sun karama ga link din nan 👇 https://airdrop.layeredge.foundation Idan ka shiga sai ka danna enter sai kayi connecting wallet din da kayi farming din Idan bai bude ba ka sake gwadawa anjuma
Image from Abdullahi_Kurfi ⛏️📉🔥💰: Layeredge sun gyara allocation kila kaga sun rage ma ko sun karama ga ...

Comments