
Abdullahi_Kurfi ⛏️📉🔥💰
June 13, 2025 at 08:11 PM
Blum sun fidda Tokenomics, sun bawa community 20%.
A hakan idan suka bada allocation, 30% na abinda ka samu za'a sakar maka lokacin listing. 70% za'a ci gaba da yiwa mutun vesting tsawan wata 6.

😂
😢
😮
🙏
10