
Abdullahi_Kurfi ⛏️📉🔥💰
June 17, 2025 at 01:26 PM
Ya ku taron Fasinjoji.... BLUM sukace a fada muku, an kulle dukkan qofafin jirgin....
Idan kunga an tsaya to fah... Anxo Garin TGE😂😂😂
Kuma acikin watan June din nan, xa'a a qarasa Garin TGE.
Allah yasa dai Town neh ba Village 😂🤣🤣

😂
❤️
🙏
11