Al-IHSAN YOUTH FOUNDATION CHANNEL🤝🫶
                                
                            
                            
                    
                                
                                
                                May 27, 2025 at 02:24 PM
                               
                            
                        
                            *🔵Idan Uba yana da 'Ya'ya, wasu a cikinsu kuma suna da aure, shin layyar mahaifin za ta isa har 'Ya'yen dukda cewa suna da mata ?* 
 _♦️Uthaimin R.A yace :  Idan a gida daya suke, guda daya ta ishe su, amma idan kowanne yana zaune a gidansa na daban, kowannensu saidai yayi tasa, ta mahaifinsu bazata isarmusu ba.♦️_ 
Majmu'u