
MSSN FUD
May 25, 2025 at 10:04 AM
27/11/1446……….25/05/2025
“*🍂Wata Budurwa t tambayi Sheik, Shin wajibi ne akan Mace sai ta lulluɓe jikinta in zata fita..!!?*
*🍂Sheik yace, eh wajibi ne amma akan nau'in mata 3 kaɗai*
*🍂Matan Annabi Sallallahu alaihi wa Sallama da*
* *Ƴaƴansa Sallallahu alaihi wa Sallama da,*
* *Matar da ta ke Mumina mai tarbiyya...!!!*
*🍂In kina ɗaya daga cikin nau'ika ukun can; wajibi ne akanki ki lulluɓe jikinki Ƴata...!!!*
Follow Mabudin alkhairi Tv for more daily motivational quotes
👇🏼👇🏼📌👇🏼👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029Va51L1sJENy6Sy9oXa3y
👍
2