MSSN FUD
MSSN FUD
May 28, 2025 at 06:55 PM
28-05- 2025 | ١٤٤٦ AH ١ ✨🕊️✨ الحديث الأول: قال النبي صلى الله عليه وسلم: «ما من أيام العمل الصالح فيها أحب إلى الله من هذه الأيام» قالوا: ولا الجهاد في سبيل الله؟ قال: «ولا الجهاد في سبيل الله، إلا رجل خرج بنفسه وماله ثم لم يرجع من ذلك بشيء» رواه البخاري (حديث رقم 969) Fassara: Babu wasu kwanaki da aikata ayyukan alheri suka fi soyuwa a wurin Allah kamar waɗannan kwanakin (goma na Zul-Hijja). Sai Sahabbai suka ce: Ko Jihadi a tafarkin Allah? Ya ce: Ko Jihadi ba ya kai su, sai mutumin da ya fita da ransa da dukiyarsa kuma bai dawo da komai ba. Buhari ne ya ruwaito. Translation: There are no days in which doing good deeds is more beloved to Allah than these days (the first ten days of Dhul-Hijjah). The companions said: not even Jihad in the way of Allah? He said: not even Jihad in the way of Allah except that of a man who goes out (to Jihad) with his self and his property but returns with none of them." Reported by Buhari https://www.mssnfud.com.ng
Image from MSSN FUD: 28-05- 2025 |  ١٤٤٦ AH ١        ✨🕊️✨ الحديث الأول:  قال النبي صلى الل...
👍 1

Comments