Yson Tech
                                
                            
                            
                    
                                
                                
                                June 19, 2025 at 11:36 PM
                               
                            
                        
                            Yana da kyau kowanni account ɗinki kuke amfani da password daban, misali password ɗin email ɗinka daban dana Exchange ɗinka ta Binance, password ɗin Binance ɗinka daban dana Bitget, na Bitget daban dana Bybit, na Bybit daban dana Facebook ɗinka, na Facebook daban dana X ɗinka.
Hikimar hakan shine, ko da anyi hacking ɗin ɗaya daga cikin su an samu baya nan sa, baza'a samu access da sauran abubuwan ka ba.
Ubangiji Allah ya ƙara tsare mu.