TIJJANIYYA MEDIA NEWS
TIJJANIYYA MEDIA NEWS
May 24, 2025 at 09:27 AM
An gudanar da gagarumin zikirin juma'a tare da addu'oin neman zaman lafiya da saukin rayuwa a jahar katsina taron wadda ya gudana ne a babban masallachin jahar katsina ƙarƙashin jagoranchi khadimul faidah Sheikh Ibrahim Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi RTA. Taron ya samu halartar Shehanai muƙaddaimai zakirai da sauran ƴan'uwa mabiya ɗarikar tijjaniyya allah ubangiji ya kawo zaman lafiya mai ɗaurewa a jahar katsina dama ƙasa baki Amiin Ya Allah. Tijjaniyya Media News
👍 ❤️ 🙏 4

Comments