
TIJJANIYYA MEDIA NEWS
June 15, 2025 at 10:01 AM
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Allah ya yiwa Gwani Sharif Mash’hood dake Maradi a Jamhuriyar Niger rasuwa a jihar Taraba jiya Asabar 14/06/2025.
Gwani Mash'hood wanda Allah ya yiwa baiwar sanin Alkur'ani mai girma, kuma mai karantar da al'ummar musulmi.
Allah ubangiji madaukakin sarki ya jikan sa da rahma ya gafarta masa. AMIIN Ya Allahu.

🙏
😢
😭
❤️
❤
😂
🤲
22