TIJJANIYYA MEDIA NEWS
TIJJANIYYA MEDIA NEWS
June 18, 2025 at 07:59 PM
CIKIN HOTUNA: Yanda Aka Gudanar Da Sallah Jana'izan Sayyadi Sheriff Jafar Bin Maulana Sheikh Sheriff Sheikh Ibrahim Saleh A Masallacin Sheikh Sharif Dake Birnin Maiduguri A Jihar Borno. Inda Dubban Al'ummar Musulmai Suka Halarci Jana'iza Daga Sassan Daban-daban Na Fadin Najeriya Dama Duniya Baki Daya. Muna Addu'an Allah Ubangiji Madaukakin Sarki Ya Jikan Sa Da Rahma Ya Gafarta Masa. AMIIN Fityanu Media 18/06/2025
Image from TIJJANIYYA MEDIA NEWS: CIKIN HOTUNA: Yanda Aka Gudanar Da Sallah Jana'izan Sayyadi Sheriff Ja...
😭 🙏 3

Comments