
Jamiar📈cryptocurrency💰⭐⛏️✅
June 7, 2025 at 06:04 PM
Masha Allah 🤗🤗🤗
Mutane Da Yawa Sun Samu NFT na NOTCOIN 🤸🤸🤸 amma banda Ni, Saboda ban siya ba lokacin da ana Mining 😑
Bawai fa Bayarwa Suke ba, Stickers din da kuka siya ne, Lokacin da Ana Mining, wanda xakuga PIZZA da Coca cola, Da dai Sauransu,
Sune aka maidasu NFT
Idan an baka duka Guda 11 din
Na Farko me legendary shine 7K
Sai Epic guda 3 ko wanne N3500 kunga duka N10,500 kenan
Sai Rare guda 4 ko wanne 1750 kunga 7k kenan
Idan aka hada duka kusan N24,500 kenan 🤗🤗🤗🤗
Idan zaka siyar Yanzu Abunda zaka samu Kenan
Idan kuma zaka bari sai Nanda Kwana 10 an pre market shikenan 👌👌
Wannan Barka Da Sallah ne Daga NOTCOIN 🤗🤗🤗
SASHA Yan Baiwa Na Godiya,