
Real_crypto_money_Update
18 subscribers
About Real_crypto_money_Update
https://whatsapp.com/channel/0029VariuTw7dmeQfjhgxx1I
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

TA BAIYANA CIKIN BITGET TAPSWAP 💚. Tapswap update na biyu🔥: Tapswap sun tabbatar da a kan BNB Chain zasuyi launching, sun ce za suyi hakan ne saboda yadda bnb chain zai iya handling transaction masu yawan gaske 😅. Allah sa dai hakan yasa binance ta duba su 🤲


*NEW UPDATE 🔥* *Daren jiya Aka Sakeshi FEB /14/ 2025 Zaku Iya Linking Whatsapp Dinku Kafin Wasu Kwanaki Sufara Banning, Suna Bada 20 Points 780 Kowane Whatsapp Account* Amma karkuyi amfani da asalin WhatsApp dinku *Minimum Withdraw 1200 Points* Connect WhatsApp and earn 20 points per hour. The first connection reward is 300 points. https://easyjob11.com?code=HWcHzUtK862 *Allah Yabamu Sa'a 🙏*


2019 pi is a scam 2020 pi is a scam 2021 pi is a scam 2022 pi is a scam 2023 pi is a scam 2024 Please how can I mine pi ? 2025 Please what can I do to pass KYC ? 😂😂😂😂


*PAWS UPDATE 🐾💯* PAWS 🐾YAU SUNFADI DAKANSU SUNCE wannan shine Task na karshe, anakammala. Note📌 Babu maganar (Maybe) da (Almost) PAWS sukace zasu sakarmuna allocation Nan zuwa kwanakki masu zuwa📈 Ina tayamu murna Allah yasa Albarka da Alkhairi ga abunda muka samu. Amin ya hayyu ya qayyum 🤲


📢Pi Network🚨 Forget password ya dawo yi da MTN wanda suka rasa accounts nasu dasu iya dawowa dashi.


Scammers alert 😔😡 don't click claim pi guys 🧏❌🫵🫵🫵


🔥 *Sanarwa!! Sanarwa!!!*🔥 _Duk dan crypto, mining dakuma holding_🥺 *An yafe musu Ramadan basket na wannan Shekarar*🙄 *Duba da yanda kasuwar take casa mu*🤦♂️ _Idan Allah ya kaemu wata shekara a hadu sae mu biya bashi_😅🥴 _BASH MUH'D_✍️
