
Real_crypto_money_Update
February 7, 2025 at 12:27 PM
TA BAIYANA CIKIN BITGET TAPSWAP 💚.
Tapswap update na biyu🔥:
Tapswap sun tabbatar da a kan BNB Chain zasuyi launching, sun ce za suyi hakan ne saboda yadda bnb chain zai iya handling transaction masu yawan gaske 😅. Allah sa dai hakan yasa binance ta duba su 🤲
