
INA MA'ABOTA ALQUR'ANI❤❤
31 subscribers
About INA MA'ABOTA ALQUR'ANI❤❤
Aslm alykm inawa kowa fatan alkairi akoda yaushe
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Kiyi Wankanki🌺 Ki Saka Hijab Ɗinki💖 Ki Sanya Niqab Ɗinki😍 Kiyi Fitarda Zata Kare Mutuncinki🧕 Kibar Kula Masu Kusheki😇 Karki Damu Da Masu Zaginki Kiyi Ɗa'a Ga Ubangijinki💖💖 Ki Nemi Yardar Mahaliccinki💖 Karki Biyewa Son Ranki🌺💖 Indai Kin Riƙe Mutuncinki🌹 To A Lahira Zakiji Daɗinki🌺 Gidan Aljannah Shine Ɗakinki Matanda Suke Ƙoƙarin Kare Mutuncinsu Allah Ya Taimakesu Wajan Kare Mutuncin Nasu🤲💖 Matanda Basusan Mutuncin Kansuba Kuma Allah Ya Shiryar Dasu Yasa Sugane Kuskurensu🤲🤲 ✍️ @Harleemartu Serdeeyerh

Tsiraicin Mu Kunyar Mu ce🤩 Kunyar Mu Adon Mu ne😊😍 Adon Mu Hijabin Mu ne🤗🤩 Hijabin Mu Mutuncin Mu ne😊 Mutuncin Mu Abin Tsarewar Mu Neh😇 Addinin Musulunci yayi mana Cikakkiyar Gata. الحمدلله دائما وأبدا حمدا كثيرا طيبا مباركا فيه 🤩🤲