
INA MA'ABOTA ALQUR'ANI❤❤
February 13, 2025 at 06:39 PM
Kiyi Wankanki🌺
Ki Saka Hijab Ɗinki💖
Ki Sanya Niqab Ɗinki😍
Kiyi Fitarda Zata Kare Mutuncinki🧕
Kibar Kula Masu Kusheki😇
Karki Damu Da Masu Zaginki
Kiyi Ɗa'a Ga Ubangijinki💖💖
Ki Nemi Yardar Mahaliccinki💖
Karki Biyewa Son Ranki🌺💖
Indai Kin Riƙe Mutuncinki🌹
To A Lahira Zakiji Daɗinki🌺
Gidan Aljannah Shine Ɗakinki
Matanda Suke Ƙoƙarin Kare Mutuncinsu Allah Ya Taimakesu Wajan Kare Mutuncin Nasu🤲💖
Matanda Basusan Mutuncin Kansuba Kuma Allah Ya Shiryar Dasu Yasa Sugane Kuskurensu🤲🤲
✍️ @Harleemartu Serdeeyerh