
BRITec | Announcement
3.3K subscribers
About BRITec | Announcement
BRITec is a hub for cryptocurrency trading, offering expert trading signals, strategies, and in-depth knowledge for both beginners and advanced crypto traders. We cover everything from blockchain fundamentals to advanced crypto trading techniques.
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Ga wani airdrop da mutum zai iya samun akallah $100 a kowane wata. Wannan Airdrop din idan ka tara token dinsu zaka iya swapping dinsa ka cire yan dalolinka Wannan project din sunansa ATOK, Sho Atok_App anyi shine don "watch-to-earn" wato kallon talla domin samun kuɗi. Suna aiki a matsayin kamfanin talla ga kamfanonin Web2 da Web3, Don isar da sako. Masu kallo kuma suna samun lada kawai don kallon tallace-tallace. Ga yadda akeyi: 1. Za aje Play Store a sauke Atok App ta amfani da wannan hanyar: https://atokapp.page.link/54qY 2. Yi amfani da referral code ɗina: 8b0d1159-86bc-470f-8a48-11f10c0035ff 3. Sai ayi amfani da email wajen yin register Hanyoyin Samun ATOK TOKEN: 1.Za ' a rika shiga app din kowace rana don karɓar bonus na check-in. 2.Ana claiming din ATOK TOKEN duk bayan awa 4. 3.Amsa tambayoyin bincike don taimakawa App din wajen tallace-tallacen da za ka kalla. 4.Kallon tallace-tallace na dakika 10 sannan za a amsa tambayoyi domin tabbatar da cewa ka kalla. 5.Sannan kowa ya gayyaci dan uwansa ta referrals program Idan mutum yatara ATOK TOKEN DINSA, sai aje dapps na METAMASK/TRUST WALLET. don siyar da token din Yadda zaka sauya Atok Tokens: 1. Farko za aje TRUST WALLET ayi addin din ATOK TOKEN a BNB chain(BSC): 0x900650C66c8D317DF5CaCc2Ea0D2F39549bA8632 2. Bayan anyi addin din ATOK TOKEN , sai a kwafi CA address aje ayi withdraw ing din ATOK TOKEN daga ATOK app. 3.Daga nan sai ayi swapping din ATOK TOKEN a nan: swap.atok.io/en SHIKENAN. ALLAH YASA MU DACE

Ga Wani Sabon Farming Mai Asali..😎😎😎 Ina taya mutanen mu murna da suka samu Allocation na Farming ɗin da mukayi na $Clone, ga wani Farming ɗin da zamu fara shi. Sannan yanzun nan karfe 11:00 zanyi live a channel muyi bayani akai. Referral Link: https://ai.hub.xyz/cult/MuhdBritec Referral Code: E2Z5 BARKA DA SAFIYA