BRITec | Announcement
BRITec | Announcement
February 13, 2025 at 05:09 PM
Ga wani airdrop da mutum zai iya samun akallah $100 a kowane wata. Wannan Airdrop din idan ka tara token dinsu zaka iya swapping dinsa ka cire yan dalolinka Wannan project din sunansa ATOK, Sho Atok_App anyi shine don "watch-to-earn" wato kallon talla domin samun kuɗi. Suna aiki a matsayin kamfanin talla ga kamfanonin Web2 da Web3, Don isar da sako. Masu kallo kuma suna samun lada kawai don kallon tallace-tallace. Ga yadda akeyi: 1. Za aje Play Store a sauke Atok App ta amfani da wannan hanyar: https://atokapp.page.link/54qY 2. Yi amfani da referral code ɗina: 8b0d1159-86bc-470f-8a48-11f10c0035ff 3. Sai ayi amfani da email wajen yin register Hanyoyin Samun ATOK TOKEN: 1.Za ' a rika shiga app din kowace rana don karɓar bonus na check-in. 2.Ana claiming din ATOK TOKEN duk bayan awa 4. 3.Amsa tambayoyin bincike don taimakawa App din wajen tallace-tallacen da za ka kalla. 4.Kallon tallace-tallace na dakika 10 sannan za a amsa tambayoyi domin tabbatar da cewa ka kalla. 5.Sannan kowa ya gayyaci dan uwansa ta referrals program Idan mutum yatara ATOK TOKEN DINSA, sai aje dapps na METAMASK/TRUST WALLET. don siyar da token din Yadda zaka sauya Atok Tokens: 1. Farko za aje TRUST WALLET ayi addin din ATOK TOKEN a BNB chain(BSC): 0x900650C66c8D317DF5CaCc2Ea0D2F39549bA8632 2. Bayan anyi addin din ATOK TOKEN , sai a kwafi CA address aje ayi withdraw ing din ATOK TOKEN daga ATOK app. 3.Daga nan sai ayi swapping din ATOK TOKEN a nan: swap.atok.io/en SHIKENAN. ALLAH YASA MU DACE
❤️ 👍 👀 🔥 23

Comments