
TRT Afrika Hausa
January 31, 2025 at 09:15 AM
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce babban burinsa shi ne al'ummar jihar Kano da ke arewacin Nijeriya, musamman mata da matasa, su dogara da kawunansu ta hanyar kama sana'o'i.
👍
❤️
🙏
😂
👏
😢
🇳🇪
🇵🇸
😎
🤲
71