TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

55.4K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
January 31, 2025 at 01:57 PM
An fitar da jadawalin wasannin zagayen 'yan 16 na Gasar Zakarun Turai ta UEFA, inda ƙungiyoyi biyu za su kara sau biyu don ƙoƙarin neman wucewa matakin gaba. 👇🏾https://www.trtafrika.com/ha/sports/real-madrid-za-ta-kara-da-man-city-a-zagayen-gaba-na-gasar-zakarun-turai-18260146
👍 😂 ❤️ 🇵🇸 🐙 😮 🤍 🤲 20

Comments