TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

55.4K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
January 31, 2025 at 08:00 PM
Jagoran ɗariƙar Tijjaniyya Khalifa Mahiy Sheikh Ibrahim Inyass ya halarci sallar Juma'a a fadar Shugaban Nijeriya da ke Abuja, inda ya yi sallah tare da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
👍 ❤️ 😂 😢 😭 🙏 😮 🇳🇬 🇵🇸 🐙 53

Comments