
TRT Afrika Hausa
February 1, 2025 at 09:12 AM
Wani bidiyo da aka ɗauka ya nuna yadda jirgin ya fashe ya kuma kama da wuta kafin faɗuwarsa. Wannan na zuwa ne kwana biyu bayan wani jirgin Amurka ɗauke da fasinjoji 60 ya ci karo da wani helikwaftan soji a birnin Washington inda duka fasinjojin suka rasu.👉https://www.trtafrika.com/ha/world/jirgin-sama-auke-da-mutum-shida-ya-yi-hatsari-a-birnin-philadelphia-na-amurka-18260370
😢
👍
😂
🇵🇸
❤️
😭
😮
🤓
31