
TRT Afrika Hausa
February 1, 2025 at 11:45 AM
Fitaccen mai yin bidiyoyi a TikTok ɗan Senegal Khaby Lame ya gana da shugaban ƙasar Bassirou Diomaye Faye a ranar Juma’a bayan Mista Lame ya zama jakada na musamman ga hukumar UNICEF.
Mista Lame mai shekara 24 ya yi fice a TikTok inda yake da mabiya fiye da miliyan 162 ta hanyar yin bidiyoyi duk da bai taɓa magana a cikin bidiyoyinsa ba
❤️
👍
😂
🇵🇸
🙏
🇨🇲
😮
33