TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

53.3K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 3, 2025 at 03:59 AM
Kamal Abu al Rub, gwamnan Jenin da ke Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, ya ce hukumomin Isra'ila suna aiki tuƙuru domin ruguza sansanin 'yan gudun hijira na Jenin ta yadda ba za a iya sake zama a gidaje da sauran matsugunan da ke cikinsa ba https://www.trtafrika.com/ha/world/kai-tsaye-israila-tana-yin-luguden-wuta-a-sansanin-jenin-kamar-yadda-ta-yi-a-gaza-falasinu-18260756
😢 😭 👍 🇵🇸 ❤️ 🌏 😂 😰 🙆 37

Comments