TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

53.3K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 3, 2025 at 08:28 AM
Ɗan wasan gaban Manchester United Marcus Rashford ya kammala komawa Aston Villa a matsayin aro. Rashford mai shekara 27 ya ƙulla yarejejeniya Aston Villa har zuwa ƙarshen kakar nan, inda yake da zaɓin komawa can na dindindin a kan fan miliyan 40. Ƙarkashin Koci Ruben Amorim, Rashford ya shafe fiye da makonni shida bai buga wa United wasa ba.
👍 ❤️ 🇵🇸 😮 14

Comments