
TRT Afrika Hausa
February 3, 2025 at 10:24 AM
‘Yan bindiga ne ke iko da kimanin kashi 80 cikin 100 na birnin Port-au-Prince, kuma tashin hankalin na ci gaba da ƙaruwa, inda aka kashe fiye da mutum 5,000 a hare-haren da suka shafi ‘yan daba a shekarar 2024 kawai. https://www.trtafrika.com/ha/world/yan-daba-auke-makamai-sun-kashe-aalla-mutum-50-a-kusa-da-babban-birnin-haiti-18260882
😢
🇵🇸
❤️
🙏
🤣
14