TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

55.4K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 3, 2025 at 11:21 AM
'Yan bindiga sun kashe fararen hula 10 tare da raba mutane da dama da muhallansu a wani hari da suka kai kan al'ummar Amegu Nkalaha a ƙaramar hukumar Ishielu da ke jihar Ebonyi a yankin kudu maso gabashin Nijeriya, a cewar 'yan sanda a ranar Litinin. 👇🏻 https://www.trtafrika.com/ha/africa/yan-ipob-sun-kashe-aalla-mutum-10-a-nijeriya-yan-sanda-18260903
😢 🇵🇸 🇹🇷 👍 😭 🙏 16

Comments